Khålïlvëë
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Khålïlvëë, Health/Beauty, Bauchi state, Ningi.
17/07/2022
Alhamdulilla ala kuli halin
04/07/2022
!
Wannan bawan Allah shine mutum na farko da ya fara saitawa zama a duniyar shirya fina-finai, idan kun lura gabaɗayan ƙungiyar ƴan Kannywood ba kowa ne yake shiga sabgar shi wannan bawan Allah da ire-iresa ba, saboda shi/su hanyarsu daban, sun so da sabon salon da tunda aka kafa masana'antar shirya fina-finai babu wanda ya kawo irin tasu hikimar.
Shine Darakta na farko da ya fara bayyana ƙarfin addu'a a cikin shirin film, shine mutum na farko da yake nuna tsantsar soyayya ga shugaba Sallallahu alaihi Wasallama ta hanyar shirin film wanda kuma har a zahiri ya tabbatu a hakan, wannan mutum shine wanda ya fara koyar da ƙarfafar zuciya da yarda da abinda Allah ya ƙaddaro tare da bayyana ƙarfin da tsayawa a kan gaskiya take da shi duk dai ta hanyar film.
Ba a iya harkar Film yake nuna waɗancan ɗabi'un kyawawa ba, waɗanda su ka sanshi a zahirance ma sun bayar da kyakkyawar shaida a kansa cewa shi ɗin tabbas masoyin Manzon Allah ne tun ƙuruciya.
Yau Allah ya karɓi rayuwarsa, yau da safe ma ance lafiya ƙalau ya tashi, yau Allah ya zai sada shi da masoyinsa Annabi Muhammadu Sallallahu alaihi Wasallama in sha Allahu.
Allah Ubangiji ya jaddawa Nura Mustapha Waye rahama, idan tamu tazo Allah Ubangiji ya sa mu cika da kyau da imani.
Khamis Bashir Baƙo Ayagi
3/7/2022. ✍️
Ya ubangiji Allah yasa aljannace makomarka Nura mustapha waye
16/05/2022
Barka da warhaka
13/05/2022
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Contact the business
Telephone
Website
Address
Bauchi State
Ningi, QLD
12345
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Khålïlvëë posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.